Shin Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomole Ya Zabi PDP a Zaben Gwamnan Edo?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: Angano wani hoto da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani dake ikirarin cewa tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomole ya kada kuri’arsa ga jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jahar Edo. Wani shafin Twitter mai suna  PDP Vanguard (@pdpvanguard) ya wallafa wata  magana kamar haka: “Tof …