Hoton Zanga-Zangar Kungiyar Lauyoyi ta Kasa NBA Mai Dauke Da Kalmar “Autotomy” Hoto Ne Na Bogi
Tushen Magana: Anga wani hoto da ake yadawa ta shafukan Twitter da WhatsApp da Facebook da ke cewa an rubuta kalmar Turanci ta “Autonomy” cikin kuskure inda aka rubuta ta a matsayin “Autotomy” lokacin da ‘ya’yan kungiyar lauyoyi ta kasa “NBA” reshen babban barnin tarayya Abuja ke zanga-zangar goyon bayan ‘yancin bangaren shari’a. Lokacin zanga-zangar …