Jagoran Hakkin dan Adam-Human rights Guidebook (hausa)

Wannan jagoran kayan aiki ne don Adam taimaka wa masu amfani da shi wajen bin diddigi da rubuce-rubuce da bayar da rahoto game da take hakkin dan Adam, tare da bayar da shawar wari ga wa]anda abin ya shafa a yankuna masu rikici na Yammaci da Tsakiyar Afirka.

Leave a Comment

Your email address will not be published.