Farfesa Haruna Nggada Bai Shawarci Yan Najeriya Dasu Sha Ruwan Zafi ko Su Shiga Rana Ba Dan Maganin Cutar Coronavirus.

Gaskiyar Magana: Jita-Jitar Da Take Yawo Musamman Kafafen Zamunta Na Zamani Irinsu Facebook, Twitter Dama WhatsApp Cewa Farfesa Haruna Nggada Na Jami’ar Maiduguri Ya Bada Hanyoyi Bakwai Na Samun Garkuwa Daga Cutar Coronavirus Karya Ne!

Farfesa Harunan Ya Shaidawa CDD Cewa Karya Ne Akayi Masa Kuma Baisan Wanda Ya Wallafa Wannan Magana Ba. Dan Haka Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba Wato CDD Tana Kira Ga Jama’a Da Suyi Watsi Da Wannan Magana.

Tantancewar Mu: Labari Ne Maras Tushe

#AdainaYadaLabaranKarya

Leave a Comment

Your email address will not be published.