An rawaito cewa tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya Kori wasu yan kasar Chadi har su Miliyan 1. Rahoton daya karade shafukun sada zumunta awani 24 kafin zabe, ana zargin Mawaki Charly Boy da wallafashi.
25 February 2023
25 February 2023