Akwai bidiyo da yake ya'duwa a yanar Gizo inda akaji Muryar Atiku Abubakar, "Dan Takarar Shugaban kasa a PDP da maitaimakinsa Okowa da Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal suna Shirin yin magudin zabe tare da INEC.
24 February 2023
24 February 2023