Shin Aisha Buhari Ta Bada Umarnin Kona Ofishin Abba Kyari?
Gaskiyar Magana: Labari Ne Na Bogi! Wani bidiyo mai tsawon minti hudu da dakika goma sha bakwai (4:17) da wata kafa mai suna Gido24TV dake dandalin YouTube wanda yanzu haka ake yaduwa a WhatsApp ta wallafa ya bayyana cewa Uwargidan Shugaba Buhari, wato Aisha Buhari ta bada umarnin nan take cewa a kona ofishin shugaban …
Read more “Shin Aisha Buhari Ta Bada Umarnin Kona Ofishin Abba Kyari?”