Gwamnatin Tarayya Bata Bada Umarnin Bude Dukkan Makarantun Sakandare a fadin Kasa Baki Daya Ba

Tushen Magana: A ranar 27 ga watan Yulin shekara ta 2020, zauruka da shafukan yanar gizo da yawa sun wallafa wani labari da ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bada umarnin cigaba da karatu da bude  makarantun sakandare a fadin kasarnan baki daya ranar 4 ga watan Agustan nan. Labarin wanda aka rubuta shi kamar …

Shin Shugaba Buhari Ya Gana Da Shugabannin Kananan Hukumomi Biyar Na Jahar Katsina Game Da Rashin Tsaro?

Tantancewar CDD: Ba Gaskiya Bane! Tushen Magana: A ranar Talata, 28 ga watan Yulin shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labari na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba wato CDD sun gano wani hoto da ake yadawa cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da wassu shugabannin kananan hukumomi a jahar Katsina. Hoton wanda aka yada a …