Ondo election: CDD, others call on INEC to intensify voters’ education

The Centre for Democracy and Development (CDD) has called on the Independent National Electoral Commission (INEC) to intensify voters’ education ahead of the October 10, 2020, Ondo governorship election. The centre during a roundtable meeting organised for Civil Society Organisations in Ondo State on Thursday, August 27, 2020, on the 2020 off-cycle governorship election in …

Shin Gwamnan Kano Ya Cire Kwamishinan Kananan Hukumomi?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 18 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai da bankado labaran karya na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gani wata takarda dake bayyana korar kwamishinan kananan hukumomi da harkokin masarautu na jahar Kano wato Murtala Sule Garo. Takardar an yada ta sosai …

Hukumar Lafiya Ta Duniya Bata Yada Sako Dangane Da Samuwar Maganin Cutar Corona Ba!

Tushen Magana: A ranar 20 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahihancin na Cibiyar Bunkasa Deomkaradiyya da Cigaba suka gano wata makala da Myafricatoday ta wallafa inda tace hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar da wani muhimmin sako game da maganin cutar Corona. Labarin wanda mai taken: “labari da dumi-dumin sa, WHO …

Shin Mai Alfarnma Sarkin Musulmi Ya Bayyana Jagororin Arewa a Matasyin Marasa Tunani?

Tantancewar CDD: Sarkin Musulmi Bai Fadi Hakan Ba! Tushen Magana: A ranar 25 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahinhancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da jaridar Nigeria Pilot ta wallafa da kuma aka yada a dandalin sada zumunta da muhawara na Facebook dake cewa Mai …

COVID-19 EN AFRIQUE DE L’OUEST Réponse et impacts

Au 26 juin, plus de 65 000 cas de Covid-19 ont été enregistrés dans les 15 pays qui composent la Communauté économique des États de l’Afrique del’Ouest, depuis que la pandémie est signalée pour la première fois dans la région, en provenance de l’Europe, via le Nigeria vers la fin de février. Cette édition spéciale …

Shin Za’a Iya Anfani Da Katin Jebu Dan Yin Zabe a Zaben Gwamna Dake Tafe a Jahar Edo?

Tantancewar CDD: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 18 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba sunga rahotanni da yawa da aka wallafa a shafukan sada zumunta na zamani dama wassu jaridu da suka hada da The Nigerian Post da akace jam’iyyar PDP tayi zargin cewa …

FACT-CHECK NEWSLETTER FOR THE WEEK ENDING August 22, 2020

It is a fact that fake news spreads faster than the truth on social media all over the world.  Unfortunately, those who are in the business of generating fake news are trying out all forms of advanced approaches, making distinguishing real from false information difficult than ever. Viral investment scams, fake videos and pictures and …

FACT-CHECK: No, WHO Did Not Send Message on COVID-19 Vaccine

VERDICT: False CLAIM: On August 20, 2020, fact-checkers at Centre for Democracy and Development (CDD) came across an article published on Myafricatoday claiming that the World Health Organization sent an important message to the world on a Coronavirus vaccine.  The report headlined “Breaking-news world health organization sends important message to the world on coronavirus vaccines”, said WHO’s …

FACT-CHECK: Kano Governor Ganduje Did Not Sack Commissioner for Local Government and Chieftaincy Affairs

VERDICT: False! CLAIM: On August 18, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a letter circulating widely on Facebook, Twitter and WhatsApp, particularly on groups largely dominated by Kano citizens. The letter, supposedly from the Office of the Executive Governor of Kano state, dated August 18, 2020 and signed by Salihu …

CDD’s Democracy and Development is back!

Published twice (June and December) annually, Democracy and Development: Journal of West African Affairs is the flagship publication of the Centre for Democracy and Development (CDD). First conceived and launched in the late 1990s, the journal, after taking the West African development cosmos by storm, went into a yearslong hiatus in order to rethink its …

Mali’s 2020 Coup: How did we get here?

Mali has been facing a serious socio-political crisis that has threatened to tear the country apart since March when the constitutional court overturned 31 provisional parliamentary election results, many in favour of President Ibrahim Boubacar Keita’s (IBKs) party. The overturn exacerbated pre-existing political tension across the country and led citizens to protest. The main opposition …

DELTA DILEMMAS: Buhari and Nigeria's South-South Zone

The oil-rich Niger Delta region has been a policy and political challenge to successive administrations in Nigeria since the 1960s. Between 1999 and 2015 it featured prominently in the policy priorities of the People’s Democratic Party (PDP). This has not been the case with President Muhammadu Buhari, whose election to office in 2015 was based …

Shin Da Gaske Ne Idan Ka Saka Jarin Dubu Ashirin Da Biyar Take Zaka Samu Dubu Hamsin a Wani Tsari Na Yanar Gizo?

Tantancewar CDD: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Litinin, 17 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba sun hango wani sako dake yawo a dandalin Facebook  dake cewa idan mutum ya saka jarin naira dubu ashirin da biyar a wani tsari na yanar gizo take zai …

Le CDD condamne le coup au Mali et appelle au rétablissement de l’ordre constitutionnel

Le Centre pour la démocratie et le développement (CDD) condamne sans réserve la prise de pouvoir inconstitutionnelle au Mali. C’est le moment de prendre des mesures immédiates pour rétablir un ordre démocratique, fondé sur l’État de droit, le respect des droits de l’homme et un système de gouvernance ancré dans la volonté du peuple malien.  …

CDD Condemns Mali Coup, Calls For Restoration of Constitutional Order

The Centre for Democracy and Development (CDD) unequivocally condemns the unconstitutional takeover of power in Mali. This is the time for immediate steps to restore a democratic order, founded on the rule of law, respect for human rights and a governance system anchored on the will of the people of Mali.   CDD is of …

FACT-CHECK: Can Fake Voters' Card be used in Edo State Governorship Election?

VERDICT: False CLAIM: On August 18, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a report by multiple online platforms, including The Nigeran Post, which was attributed to the Peoples Democratic Party (PDP) with the claim that the All Progressives Congress (APC) is printing fake Permanent Voters’ Cards (PVC) ahead of the Edo …

Hukumar Kula Da Ingancin Abinci da Magunguna Ta Amurka Bata Amince Da Hydroxychloroquine Dan Magance Cutar Corona Da Sauran Cututtuka Ba

Tushen Magana: Wani sako da ake cigaba da yadawa a dandalin WhatsApp ya bayyana cewa Hydroxychloroquine, Azithromycin da Zinc Sulphate sunadarai ne da zasu magance cutar Corona.  Kamar yadda sakon ya bayyana, hadakar wadannan magunguna uku baraza ne kuma magani daga cutar Corona kamar yadda hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasar Amurka …

FACT-CHECK: Can You Invest N25k and Get N50k Instantly Using winners Pay Investment Platform?

VERDICT: False CLAIM: On Monday, August 17, 2020, fact-checkers at Centre for Democracy and Development (CDD) spotted on a Facebook post claiming that an investor can win N50,000 instantly from N25,000 investment. The post which claimed the investment is an easy one said the 100 per cent benefit of investment can be received in less than one …

Shin Rundunar Yan Sanda Ta Jahar Legas Ta Kara Kama Naira Marley?

Gaskiyar Magana: Eh Gaskiya Ne! Tushen Magana: A ranar Alhamis, 6 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) suka gano wani labari da wani zauaren yanar gizo suka wallafa, labarin ya bayyana cewa shahararren mawakin na Azeez Fashola wanda akafi sani da suna Naira Marley …

Shin An Nada Tsohon Sarkin Kano Sunusi Khalifan Shehu Tijjani Na Nahiyar Afirka?

Tantancewar CDD: Hakan Ba Gaskiya Bane! Tushen Magana: A ranar Litinin, 10 ga watan Agustan shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) suka gano wani labari da ake yadawa shafuka sada zumunta na zamani, labarin yace an nada tsohon sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II a matsayi mikamin …