Shin Gwamnatin Jahar Oyo Ta Bayyana Cigaba Da Karatu Ga Daliban Aji Shida Da Aji Uku Na Makarantun Sakandaren Jahar?
Gaskiyar Magana: Eh, Gaskiya Ne! Tushen Magana: A ranar 15 ga watan Yunin shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labari na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba wato (CDD) sun gano wani rahoto da aka wallafa a yanar gizo da yayi ikirarin cewa Jahar Oyo ta bayyana bude makarantu a jahar dan bada dama ga daliban …